Anyiwa yan wasan Nigeria Alkawarin Naira Million 25 kowannensu idan suka samu damar kaiwa wasan karshe wato Final mai karatu kai wani fata kake musu? Post navigation Alhamdulillah Nigeria takai wasan ƙarshe na gasar AFCON 2024