Masan’antar kannywood tana daya daga cikin manyan masana’antun shirya fina – finai a Afrika, Inda take dauke da manayn jarumai da mawaka daga sassan kasashen Afrika 1- Hadiza Gabon Jaruma ce yar kasar Gabon an haifi jarumar ne a kasar gabon. Post navigation Jaruman kannywood da suke ba hausawa ba da kuma asalin yaren su.Rayuwa kenan kalli jerin jaruman kannywood da kannywood ta juya musu baya, ba’a damawa da su sosai.