Matar Mutum Biyu Season 2 Episode 2
MATAR MUTUM BIYU Season 2 Episode 2 shahararren shirin nan naku wanda babu kamarsa wanda yake zuwar muku ƙarƙshin jagorancin Kahutu Entertainment.
Kamar yadda aka saba yau ma an saki yanzu haka zaku iya kallon cikakken bidiyon a YouTube channel mai suna Kahutu Entertainment.
Duk ranar Talata da misalin karfe 8:30pm na dare kamar yadda aka saba ake sakin shirin Matar Mutum Biyu Series.
ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇
Ku cigaba da ziyarar wanna shafin namu na Jaridarhausawa.Com.Ng don samun sababbin fina finan hausa.