Kalli Kyawawan Hotunan Mawakan Kannywood tare da yayansu acikin yanayi na Farin ciki
Hotunan Mawakan Kannywood tare da yayansu acikin yanayi na Farin ciki
Kalli jerin Hotunan anan kasa
1- Adam A Zango
2 – Umar M Shariff
3 – Ali Jita
4 – Nazifi Asnanic
5 – Ado Gwanja
6 – Nura M Inuwa
7 – Naziru Sarkin Waka
kadan daga cikin Mawakan da Muka samu damar kawo maku Hotunan su domin samun bidiyon wasu Daga ciki kalli bidiyon Nan dake kasa
Ga bidiyon Nan kasa
Kasance da Jaridarhausawa.com.ng Domin Samun sabbin Bidiyo da labarai na gaskiya da ingancii.