Tattaunawa Da Sadiq Sani Sadiq (AL’AMEEN LABARINA) Akan Rayuwarsa Da Baku Sani Ba
Tattaunawa Tareda Sadiq Sani Sadiq.
WACECE BUDURWARKA A KANNYWOOD?
A Kannywood Babu A Yanzu Haka Budurwata Mataceh
MENE KE YAWAN SAKA DARIYA?
Abunda Yake Yawan Sani Dariya Gsky Sai An Bincika
MENE KE YAWAN BATA MAKA RAI ?
Abunda Yake Yawan Batamin Rai Shine Gulmar Wanii Ko Yin Maganar Wani Wanda Baya Wajen Wannan Dalilin Yasa Ba Kowa Nake Zama Dashi Bah.
A Kannywood Banida Uban Gida Saboda Babu Wanda Ya Koyamin Sana’ar Da Nakeyi Amma Akwaii Wasu Mutane Da Nake Kallansu Da Kima Saboda Na Zauna A Karkashin Su Amma Basu Suka Koyamin Sana’ar Da Nakeyi Ba Akwaii
1= BELLO MUHAMMAD BELLO
2= ALI NUHU
3= MALAM AMINU SAIRA
4= UMAR UK
5= ADAM A ZANGO
Wannan Sune Mutanen Da Nake Kallansu Da Kima A Kannywood Amma Banida Ubangida
KANA SA GWANJO ?
Sosai ma Dayake Na Sayar Da Gwanjo Kuma Ni Nafison Gwanjo Fiye Da Sabon Kaya Sabida Idan Kasa Gwanjo Har Ya Mutu Ba Lallai Kaga Wani Yasa Irinsa.
Domin Kallo cikakken bidiyon Shiga Nan kasa
Kasance da Jaridarhausawa.com.ng Domin Samun sabbin Bidiyo da labarai na gaskiya da ingancii.