Innalillahi Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa Allah yayi mata Rassuwa

Innalillahi Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa Allah yayi mata Rassuwa

Jarumar da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da shi.

Allah Ya gafarta mata yasa Aljanna ce makomarta. Idan tamu tazo Allah yasa mu cıka da kyau da İmanı.Allah yasa mudace Duniya da Lahira R.I.J.F.

allah yasa mudace Albarkar Annabi.

Jaruma Bintu ta mutu tabar da Namiji guda daya

Hoton murgayiya Bintu tare da wasu jaruman shirin Dadin Kowa

GA JERIN WASU HOTUNAN MURGAYIYA BINTU DADIN KOWA TARE DA DANTA DATA HAIFA.

Hoton jaruma Bintu da Ib na shirin Dadin Kowa.

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *